Kasashen Waje

Kasashen Waje

Nijar, Mali da Burkina Faso za su kafa sabuwar ƙungiya

Sun zargi ECOWAS da zama ‘yar amshin shatan Faransa, don haka suka samar da ta su ƙungiyar.

Ficewar Nijar, Mali da Burkina Faso Barazana ce —ECOWAS

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS) ta bayyana yunkurin ficewar kasashen Nijar da Chadi da Burkina faso daga cikinta a matsayin mu

Hafsan Sojan Amurka Ya Yi Ritaya Don Goyon Bayan Falasdinawa

Murabus din Manjo Harrison Mann ya kara yawan manyan sojoji da jami’an gwamnatin Amurka farar hula da suka ajiye aiki  domin nuna goyon bayansu

Gaza: An gano gawarwaki 49 a Asibitin Al-Shifa

Lamarin na da matuƙar ban tsoro yayin da Isra’ila ke tsananta kai hare-hare a faɗin yankin.

Abinci Ya Yi Ajalin Mutum 1 Wasu 75 Na Asibiti A Saudiyya

Wani mutum ya gamu da ajalinsa wasu 75 kuma an kai su asibiti bayan cin wani abinci da ake zargin gurbatacce ne a Riyadh babban birnin kasar Saudiyya.