Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda sojojin Ukraine da na Wagner suke dagargaza Sudan

Rasha na da dakaru masu yawa a Sudan, waɗanda suka je can a ƙarƙashin Kamfanin Wagner.

Yaƙin Gaza: Turkiyya ta dakatar da harkokin kasuwanci da Isra’ila

Kasashen biyu na da hulɗar cinikayya da ta kai Dala biliyan 6.8 a shekarar 2023.

An kama ɗalibai masu zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Amurka

An samu hatsaniya tsakanin masu zanga-zangar nuna goyon baya da kuma masu ƙin jinin Falasɗinawa.

Muhammadu Issoufu Ne Ya Kitsa Juyin Mulkin Babana —’Yar Bazoum

’Yar hambararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, ta zargi wanda mahaifinta ya gada, Muhammadu Issoufou da kitsa juyin mulkin da sojoji suka

Minista ya yi murabus saboda matsalar wutar lantarki a Saliyo

A kwanan nan gwamnatin Saliyo ta rattaba hannu kan kwangilar wutar lantarki ta Dalar Amurka miliyan 18.5.