An kama ’yan Najeriya kan damfarar N5.8bn da sunan soyayya a Jamus
An kama ’yan Najeriya da suka yi wa turawa dafarar kudi kimanin Naira biliyan shida ta hanyar soyayyar karya a kasar Jamus
Kasashen Waje
An kama ’yan Najeriya da suka yi wa turawa dafarar kudi kimanin Naira biliyan shida ta hanyar soyayyar karya a kasar Jamus
Ƙunshin tallafin ya haɗa da makamai masu linzami, motoci masu sulke da kuma kuɗaɗe don ƙera gungun sabbin jirage marasa matuƙa.
Hukumomi a Zirin Gaza sun tono gawarwakin Palasdinawa sama da 210 da Isra’ila ta kashe daga wani katon kabari da ta gano a asibitin Nasser da ke
Manjo- Janar Aharon Haliva, shi ne babban hafsan soji na farko da ya yi murabus bayan caccakar da ya fuskanta kan gagarumin harin
A wannan mako ake sa ran taso keyar Nadeem Anjarwalla zuwa Najeriya daga Kenya