Amurka za ta kwashe dakarunta fiye da 1,000 daga Nijar
Amurka ta kashe sama da $100m wajen gina sansanin sojin a Agadez inda take amfani da jirage maras matuƙa.
Kasashen Waje
Amurka ta kashe sama da $100m wajen gina sansanin sojin a Agadez inda take amfani da jirage maras matuƙa.
Iran ta kakkabo jirage marasa matuka a birin Isfahan mai tashar makaman nukilya
Taliban ta dakatar da gidajen talabijin na Noor da Baryan.
Rikicin da sojojin Rasha suka yi a yaƙi da Ukraine ya kai ga rasa mutum dubu 50, a cewar wani bincike da aka gudanar.
Isra’ila na zawarcin kasashe su yanke kowace Irin alaka da kasar Iran