Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta gargadi Isra’ila kan shirin kai wa Iran hari

Amurka ta sanar da Isra’ila ƙarara cewa idan ta sake ta kai wa Iran hari to ta san inda dare ya yi mata

Iran ta buɗe sabon babi na yaƙi da Isra’ila

Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alƙawarin bai wa Isra’ila “kariya mai ƙarfin gaske”.

Rasha ta aika wa Nijar sojoji 100 da makamai

Lamarin na zuwa a daidai lokacin da Nijar ta buƙaci sojojin Amurka 1100 su fice daga ƙasar.

Kotu ta halasta wa Jacob Zuma tsayawa takara

Kotun ta yi watsi da matakin da hukumar zaɓen ƙasar ta ɗauka na haramta wa Zuma tsayawa takara.

Miliyoyin mutane sun yi shagalin kallon kusufin rana a Arewacin Amurka

Kusufin ya rufe sararin samaniya baki ɗaya tare da jefa birane a tsananin duhu har na tsawon mintuna.