Kasashen Waje

Kasashen Waje

An haramta bara a Ivory Coast

Wannan na daga cikin yunƙurin gwamnatin ƙasar na magance matsalolin da birnin ke fuskanta.

Girgizar ƙasa mafi ƙarfi cikin shekaru 25 ta yi ta’adi a Taiwan

Girgizar ƙasar ita ce mafi girma da ta afku a tsibirin a cikin shekaru 25.

Sabon Shugaban Senegal ya naɗa Ousmane Sonko firaiminista

Naɗin Ousmane Sonko na zuwa ne sa’o’i kalilan bayan kammala rantsar da Shugaba Faye ranar Talata.

Netanyahu ya amince da sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Isra’ila ta hakikance cewar akwai sauran kimanin mutane 130 da ake garkuwa da su a Gaza

Muhimman abubuwan da suka faru bayan kwana 174 da soma yaƙin Isra’ila a Gaza

Kashi biyu bisa uku na asibitoci 36 da ke Gaza ‘ba sa aiki,’ a cewar Majalisar Dinkin Duniya.