Kasashen Waje

Kasashen Waje

An mayar da Gaza maƙabarta mafi girma a duniya — EU

Adadin waɗanda suka mutu a Gaza ya kai 31,923.

Putin ya lashe zaben Rasha karo na biyar

Putin ya samu nasarar lashe kashi 87 cikin dari na kuri’un da aka kada.

Abubuwan da suka faru bayan kwana 750 da soma yaƙin Rasha da Ukraine

Wasu alkaluma sun tabbatar da cewa yakin ya shafi wani bangare na tattalin arzikin duniya.

Yunwa na kashe yara a asibitocin Gaza — WHO

Yakin da Isra’ila ke yi a Gaza ya kashe aƙalla mutane 31,112, galibi yara da mata.

Firaministan Haiti Ariel Henry ya yi murabus

Henry ya makale a yankin Puerto Rico tun a watan da ya gabata.