Zan tsaya takarar shugaban Chadi — Mahamat Deby
Ni ne ɗan takarar shugaban ƙasa na gamayyar jam’iyyun United Chad Coalition.
Kasashen Waje
Ni ne ɗan takarar shugaban ƙasa na gamayyar jam’iyyun United Chad Coalition.
Ma’aikatar lafiya ta Zirin Gaza ta ce sojojin Isra’ila sun kashe fararen hula 104, sun jikkata wasu fiye da 750 a wurin karbar kayan agaji
Ana taron ne domin magance rikicin siyasa da kasar ke fama da shi a Diamniadio da ke kusa da Dakar.
Yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza – wanda yanzu ya shiga kwana na 145 — ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,782.
Wani sojan saman Amurka ya babbake kansa a ofishin jakadancin Isra’ila da ke kasarsa domin na nuna adawa da yakin Gaza.