Kasashen Waje

Kasashen Waje

Matsanancin karancin abinci zai ta’azzara mutuwar kananan yara a Gaza – MDD

Kashi 90 na kananan yara daga shekara 5 zuwa kasa a Gaza sun kamu da cutuka masu yaduwa.

Gwamnatin Soji ta karya farashin shinkafa a Nijar

Duk dan kasuwar da bai kiyaye sabon matakin da muka ɗauka ba za mu ɗora shi a kan saiti.

Mai Kula da Kabarin Manzon Allah ya rasu

Marigayi Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya kasance mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake.

Putin ya bai wa Kim Jong Un kyautar mota ta alfarma

Jigilar motar ya saba wa kudurin Majalisar Dinkin Duniya da ya haramta kai kayan alfarma Koriya ta Arewa.

Matashi ya harbe ’yan gidansu 12 har lahira a Iran

Matashin ya yi amfani da bindiga kirar AK-47 ya harbe mutane 12, ciki kuwa har da mahaifinsa da dan uwansa