Kotu ta ci tarar Donald Trump Dala miliyan 355
An kuma dakatar da Donald Trump daga duk wata harkar kasuwanci a New York na tsawon shekaru uku.
Kasashen Waje
An kuma dakatar da Donald Trump daga duk wata harkar kasuwanci a New York na tsawon shekaru uku.
Shugaba Katalin Novak ta yi murabus kan zargin ta afuwa ga mutanen da kotu ta daure kan laifin fyade ga kananan yara.
Wani kamfanin tsaro mai suna Ambrey ya sanar cewa jirgin Birtiyan da aka kai wa harin na dakon kaya ne
Mayaƙan kungiyar Falasɗinawa ta Islamic Jihad da ke Gaza, sun kai wa sojojin Isra’ila hari a yankin Khan Younis
Akalla mutum sama da 200 ne suka jikkata a yankin.