Harin ta’addanci ya hallaka mutane 22 a jihar Tilaberri ta Nijar
Akalla mutane 22 suka mutu a wani hari da ake kyautata zaton ’yan ta’adda da kaddamarwa kan wasu kauyuka da ke yammacin Nijar kan iyakar kasar da Mali
Kasashen Waje
Akalla mutane 22 suka mutu a wani hari da ake kyautata zaton ’yan ta’adda da kaddamarwa kan wasu kauyuka da ke yammacin Nijar kan iyakar kasar da Mali
Ana kyautata zaton Nijar ta bi bayansu kowanne lokaci daga yanzu.
Kasashen sun sanar da ficewarsu daga ECOWAS, amma kungiyar ta ce ba ta da labari
Kasashen sun koka kan yadda ECOWAS ta gaza taimakon su wajen yaki da ta’addanci.
Isra’ila ta ce ta tumke ɗamara domin ci gaba da luguden wuta a Gaza.