ECOWAS na yi wa shirin sulhu kafar ungulu — Firaiministan Nijar
Wakilan ECOWAS sun kauracewa zaman sulhu da gwamnatin mulkin soji ta Nijar.
Kasashen Waje
Wakilan ECOWAS sun kauracewa zaman sulhu da gwamnatin mulkin soji ta Nijar.
Karo na biyu a jere ke nan da tawagar Black Stars ta Ghana take kasa tsallake zagayen farko a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka
Sarauniya Margrethe ta Denmark ta bai wa babban danta, Frederik dama ya dora daga inda ta tsaya.
Isra’ila ta kashe Falasdinawa akalla 25,490 wasu 63,354 suka samu raunuka a Gaza
Rundunar Sojin Isra’ila ta koka da cewa ba a taba yi wa sojojinta masu yawa haka kisa a rana guda ba