Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tagwayen bama-bamai sun kashe fiye da mutum 100 a Iran

Harin ana ganin shi ne mafi muni da aka kai wa Iran tun bayan juyin juya halin Musulunci na shekarar 1979.

Isra’ila ta kashe jagoran Hamas a Lebanon

Wannan wata manufa ta janyo Lebanon gadan-gadan cikin yakin Isra’ila da Hamas.

Turkiyya ta tsare ’yan leken asirin Isra’ila 33 a Istanbul

Turkiyya ta tsare wasu mutane 33 bisa zargin shirin sace mutane da kuma yin leken asiri a madadin hukumar leken asirin Isra’ila.

Kirsimeti: Shugaban Sri Lanka ya yi wa fursunoni 1,000 afuwa

Shugaban ya yi musu afuwa saboda zagayowar bikin Kirsimeti na bana.

Sabon Sarkin Kuwait ya caccaki gwamnati a wurin rantsar da shi

Sheikh Meshal, ya soki bangaren zartarwa da na majalisar dokokin kasar da ctuar da kasar da kuma al’ummarta