Trump da Fafaroma na sa-in-sa kan yaƙin Iran
Fafaroma Leo ya fara wata ziyara a nahiyar Afirka, inda ya isa Algeria domin tattauna batutuwan zaman lafiya, haɗin kan addinai.
Kasashen Waje
Fafaroma Leo ya fara wata ziyara a nahiyar Afirka, inda ya isa Algeria domin tattauna batutuwan zaman lafiya, haɗin kan addinai.
Masu zanga-zangar za su ci gaba da fitowa kan tituna domin nuna adawa da abin da suka kira take haƙƙin Falasɗinawa.
An taɓa ɗaure tsohon gwamnan Jakarta, Basuki Tjahaja Purnama, kusan shekaru biyu a gidan yari bisa irin wannan tuhuma.
Wannan tattaunawa ita ce mafi girma da aka yi ido-da-ido tsakanin jami’an ƙasashen biyu tun bayan juyin juya halin Iran na 1979.
Hakan na zuwa ne bayan Amurka ta amince da wasu ƙa’idoji 10 da Iran ta gindaya a matsayin sharaɗinta