Gaza: Kungiyar kasashen Musulmi ta kira taron gaggawa
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ta kira taron gaggawa bayan Isra’ila ta shafe sama da wata guda tana luguden wuta a Zirin Gaza
Kasashen Waje
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ta kira taron gaggawa bayan Isra’ila ta shafe sama da wata guda tana luguden wuta a Zirin Gaza
Sun ce sun kashe shi ne a wasu hare-hare ta sama da daddare
Benjamin Netanyahu ya ce tsaron Zirin Gaza zai koma hannun Isra’ila
Muna matukar damuwa da yadda ake ci gaba da kashe kananan yara da fararen hular da ba su ji ba ba su gani ba.
Isra’ila ta kashe Faladinawa sama da 10,000, ta raba kimanin miliyan biyu da muhallansu cikin wata guda a Zirin Gaza