Kasashen Waje

Kasashen Waje

Chadi ta janye jakadanta daga Isra’ila

Chadi ce kasar Afirka ta farko da ta soma daukar irin wannan matakin daga nahiyar Afirka.

Isra’ila ta dakatar da Ministan da ya bukaci a ragargaza Gaza da nukiliya

Saudiyya ta caccaki Isra’ila kan barazanar amfani da nukiliya a Gaza.

An kama tsohon shugaban mulkin sojan Guinea da ya tsere daga gidan yari

Sojoji sun sake kama tsohon shugaban gwamnatin sojin Guinea, Moussa Dadis Camara, bayan ya tsere daga gidan yari

Mun ja layi tsakaninmu da Firaiministan Isra’ila — Turkiyya

Turkiyya a wannan Asabar ta yi wa jakadanta da ke birnin Tel Aviv kiranye kan cewa ya koma Ankara.

Sojoji sun kai hari kusa da fadar Shugaban Kasar Guinea

Sojoji sun kai hari kusa da fadar gwamnatin kasar Guinea, inda suka sace tsohon shugaban mulkin soji, Moussa Dadis Camara daga gidan yari