Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yanzu kasashen duniya sun fara goya mana baya – Jakadan Falasdinu a Najeriya

Yanzu kasashen duniya sun fara goya mana baya – Jakadan Falasdin a Najeriya

Jarumin fim din ‘The Transporter’ ya bayyana goyon bayansa ga Falasdinawa

Jason Statham ya lullube lullube marfin injin motarsa da tutar kasar Falasindinu, da kuma ado da rawani don nuna goyon bayansa ga Falasdinawa

MDD za ta dakatar da aikin agaji a Gaza saboda rashin mai

Nan da ’yan sa’o’i asibitocin da ke Zirin Gaza za su daina aiki saboda rashin man fetur, mastalar da ke neman hana ayyukan jinkan da Majalisar Dinkin

Yadda muka rayu a hannun mayakan Hamas —’Yar Isra’ilar da aka sako

Me kake tunanin Hamas za ta yi wa ’yan Isra’ila da ke hannunta? Wata da kungiyar ta sako ta ce mayakan kungiyar sun nuna musu kulawar da ta wuce

Falasdinawan da Isra’ila ta kashe a Zirin Gaza sun haura 5,000

Akalla Falasdinawa 5,140 ne Isra’ila ta kashe a Zirin Gaza, cikinsu har da mutum sama da 100 da ta kashe a daren Talata