Netanyahu ya kori babban hadiminsa kan kalaman nuna wariyar launin fata
Naɗin Norden ya zo ba zato ba tsammani, domin a baya-bayan nan Netanyahu ya nuna goyon bayan ci gaba da zaman Agmon a muƙamin.
Kasashen Waje
Naɗin Norden ya zo ba zato ba tsammani, domin a baya-bayan nan Netanyahu ya nuna goyon bayan ci gaba da zaman Agmon a muƙamin.
Batun ya haifar da muhawara mai zafi a tsakanin ‘yan ƙasar Malawi, inda ra’ayoyi suka rarrabu kan dacewar irin wannan hukunci.
An same shi da laifin alaƙa da “ƙasashen maƙiya” da kuma kutsawa wani sirrantaccen wuri na sojin ƙasar domin satar makamai.
Wannan na zuwa ne bayan wata makamanciyar ambaliya da ta afku a yankin a makon da ya gabata.
Iran ta yi barazanar kai hari kan cibiyoyin makamashi da na samar da ruwa a ƙasashen Larabawa da suka yi wa sojojin Amurka sansani.