Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kashe shugabar majami’ar Yahudawa a Amurka

An yi wa Babbar Limamiyar Yahudawa kisan gilla a kasar Amurka inda jami’an tsaro suka tsinci gawarta a caccaka mata wuka

Hamas ta saki wasu Amurkawa da ta yi garkuwa da su — Isra’ila

Akwai akalla mutum 200 da har yanzu Hamas din ke rike da su.

Motocin kayan agaji sun fara shiga Zirin Gaza

Jerin gwanon manyan motoci dauke da kayan abinci da magunguna da sauran kayan agaji sun fara shiga Zirin Gaza daga kasar Masar

Masar na bukatar taimako saboda rikicin Gaza — EU

Masar na bukatar dauki, don haka ya kamata a taimaka mata.

Mun daƙile yunƙurin Bazoum na tserewa daga Nijar zuwa Najeriya — Sojoji

Har an tanadi wasu jirage biyu masu saukar ungulu da za su kai Bazoum da iyalansa Birnin Kebbi da ke Najeriya.