An bude iyakar Gaza don shigar da kayan agaji
Masar ta bude iyakar Zirin Gaza domin shigar daruruwar motocin kayan agaji ga Falasdinawa daga ranar Juma’a
Kasashen Waje
Masar ta bude iyakar Zirin Gaza domin shigar daruruwar motocin kayan agaji ga Falasdinawa daga ranar Juma’a
Kungiyar ta ce Isra’ila na aikata laifukan yaki a Gaza
Sun sanar da ajiye ayyukan nasu ne ranar Laraba
Shugaban Amurka, Joe Biden ya bayyana goyon bayansa ga matsayar Isra’ila kan harin bom da ya kashe Falasdinawa kimanin 500 a wani asibiti a Ziri
OIC za ta tattauwa washegarin da Isra’ila ta kashe Falasdinawa 500 a asibiti a Gaza,