Kasashen Waje

Kasashen Waje

Rikicin Gaza: Ba’amurke ya kashe yaro Bafalasdine dan shekara 6

Ba’amurken ya soka wa karamin yaron wuka sau 26, ya yi wa mahafiyar mummunan raunuka, saboda rikicin Falasdinawa da Isra’ila

Zirin Gaza: Isra’ila ta kashe kwamandojin Falasdinawa 3

Jiragen Isra’ila sun kashe jagoran Hamas na yankin Khan Younis da wasu kwamandojin kungiyar da kuma Islamic Jihad

An yi zanga-zangar goyon bayan Falasdinu a birnin New York na Amurka

Suna neman Isra’ila ta janye daga mamayar Falasdinawa

Shugabannin Hamas 5 da Isra’ila ta shirya kashewa

Wani babba a jerin da Isra’ila za ta kashe, shi ne Abu Obeida, Kakakin Sojin Hamas.

Falasɗinawa miliyan ɗaya na rige-rigen ficewa daga Zirin Gaza

Netanyahu ya sha alwashin cewa sai sun ruguza duk wani yanki da Hamas ke ciki.