Sojojin Isra’ila sun kutsa kai cikin Zirin Gaza
Sojojin kasar ne suka sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Juma’a
Kasashen Waje
Sojojin kasar ne suka sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Juma’a
Sai dai Hamas ta bukaci a kwantar da hankula
Akalla mutum hudu ne suka rasu wasu da sama suka samu raunuka bayan wani jirgin kasan fasinja ya yi hatsari a Jihar Bihar ta kasar Indiya.
Saudiyya ta tattauna da shugabannin Iran da Turkiyya kan kawo karshen sabon yakin Isra’ila da kungiyar Falasɗinawa ta Hamas
An kashe ’yan kasar Thailan 20 a yayin da Kasashe ke rububin kwashe ’yan kasarsu da suka makale a yankin Falasdinawa da Isra’ila