Nijar ta kori Wakilin Majalisar Dinkin Duniya
Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta ba wa Wakilin Majalisar Dinkin Duniya wa’adin awa 72 ya fice daga kasar.
Kasashen Waje
Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta ba wa Wakilin Majalisar Dinkin Duniya wa’adin awa 72 ya fice daga kasar.
Biden ya ce Amurka za ta kara taimaka wa Isra’ila makamai, ta kuma tura jirgin sojinta mafi girma ga Isra’ila.
Sudais ya ce Saudiyya na goyon bayan gwagwarmayar Falasɗinawa na kwato Masallacin Kudus daga hannun Yahudawa da kuma ganin Birnin Kudus ya zama babban
Gwamnatin Amurka ta sanar da janye tallafin Dala miliyan 442 da take ba wa Jamhuriyar Nijar, bayan yunkurinta na dawo da Bazoum ya gagara
WHO ta bukaci a ba da damar shigar da kayan a gaji ga yankin Gaza