Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sojojin Faransa sun fara ficewa daga Nijar

Sojojin Faransa sun fara ficewa daga Nijar, inda sabuwar gwamnatin sojin kasar ta ce ba ta bukatarsu

Isra’ila sun rushe gidaden mutane 187,500 a Gaza a kwana 2 —MDD

Isra’ila ta kashe ‘yan jaridar Falasdinawa uku a safiyar Talata bayan lalata gidaje 187,500 a Zirin Gaza inda ta hana safarar abinci tare

Masar na ƙoƙarin sulhunta ƙazamin rikicin da ake fafatawa a Gaza

Martanin da muke mayar wa Hamas a yanzu somin-taɓi ne —Netanhayahu

Zaftarewar kasa ta kashe mutum 23 a Kamaru

Daga cikin mutanen da suka rasa rayukan su akwai yaro daya.

An yi zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a White House

Masu zanga-zanga sun yi dafifi a fadar White House ta kasar Amurka domin nuna goyon bayansu ga Falasdinawa da yankin Gaza.