Isra’ila ta katse ruwan sha da abinci a Gaza
Gwamnatin Isra’ila ta hana shiga da fita gaba daya, sannan ta katse layin ruwan sha da na lantarki da ma abinci a yankin Gaza.
Kasashen Waje
Gwamnatin Isra’ila ta hana shiga da fita gaba daya, sannan ta katse layin ruwan sha da na lantarki da ma abinci a yankin Gaza.
Isra’ila ta katse layukan lantarki da ruwan sha da kuma abinci ga Falasdinawa a yankin Gaza
Jami’ar Al-Azhar da ke Masar ta bayyana goyon bayanta ga kungiyar Hamas da ke ƙazamin faɗa da Isra’ila a yankin Zirin Gaza.
Muhimman abubuwa masu alaka da harin da kungiyar Hamas da ta kashe daruruwan yahudawa a Isra’ila
Kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon ta kaddamar da yaki kan Isra’ila a yayin da ake ci gaba da musayar wuta tsakanin Isra’ila da Falasdina