Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutane 2,000 sun mutu a girgizar kasa a Afghanistan

Ana fargabar girgizar kasar ta shafe wasu kauyuka 12, kuma adadin mamatan zai karu, bayan dubban da suka ji rauni

Rikicin Isra’ila da Hamas: An kashe Falasdinawa 198, Yahudawa 40

Rikicin na zuwa ne bayan Hamas ta kaddamar da hari kan Isra’ila

Shugaba Alassane Ouattara ya rusa gwamnatin Ivory Coast

Za su ci gaba da zama a muƙamansu na ɗan lokaci har sai an naɗa sabon firaminista da ƴan majalisar gwamnati.

An kashe dakaru 100 a kwalejin horas da sojoji a Syria

Babu makawa za mu mayar da martani saboda wannan rashin imani ne.

An kori karen Joe Biden daga White House saboda yawan cizon mutane

Sai dai ba a san ko za a dawo da karen a nan gaba ba, ko a’a