Yau sojojin Faransa za su fara ficewa daga Nijar
Za a shafe wata uku kafin faransa ta kammala kwashe sojojin na ta gaba daga Nijar inda ake nuna wa juna yarda tsakaninsu da gwamnatin sojin kasa.
Kasashen Waje
Za a shafe wata uku kafin faransa ta kammala kwashe sojojin na ta gaba daga Nijar inda ake nuna wa juna yarda tsakaninsu da gwamnatin sojin kasa.
Hedikwatar tsaron Jamhuriyar Nijar ta yi jana’izar sojojinta akalla 60 da suka rasa rayukansu sanadiyyar harin ta’addanci.
Mutum 38 sun jikkata a wata gobara da ta tashi a hedikwatar ’yan sandan kasar da ke yankin Ismailia
’Yan tawayen Azbinawa a Mali sun yi ikirarin kwace karin sansani na hudu na sojojin kasar bayan musayar wuta a yankin Gao
Ana fargabar sauran ginin gidan rawar da ke tsaye zai iya ruftawa a kowane lokaci.