Shugaban Amurka ya naɗa ’yan Najeriya 2 a matsayin mashawarta
Wata sanarwar fadar White House ce ta sanar da nadin nasu
Kasashen Waje
Wata sanarwar fadar White House ce ta sanar da nadin nasu
Gwamnatin kasar ta ce za ta fitar da sanarwar ranar da za a sake bude makarantun.
Sama da mutum 150 kuma sun ji raunuka sanadin gobarar
Sylvain Itté ya fice daga birnin Yamai da asuba zuwa kasar Chadi inda ya hau jirgi zuwa kasarsa.
Zoleka, jikar jagoran gwagwarmayar samun ’yancin kasar Afirka ta Kudu, Nelson Mandela, ta rasu tana da shekaru 43.