Girgizar kasa: Ya rage na Morocco ta nemi taimakonmu —Faransa
Catherine Colonna na amsa tambayoyi kan dalilin da ya sa ba a saka Faransa cikin ƙasashen da ake kira da su taimaka ba.
Kasashen Waje
Catherine Colonna na amsa tambayoyi kan dalilin da ya sa ba a saka Faransa cikin ƙasashen da ake kira da su taimaka ba.
Girgizar kasar ta kasance mafi muni a tarihin kasar.
An kuma jikkata akalla mutum 70 yayin harin
Wannan ce girgiza mafi muni a tarihin kasar
Sojojin da ke mulkin Jamhuriyar Nijar sun zargi kasar Faransa da jibge dakaru da makamai a makwabtanta da niyyar afka mata da yaki. Dangantaka dai ta