Kasashen Waje

Kasashen Waje

Girgizar kasa: Morocco ta ayyana makokin kwana 3

Sarki Mohammed VI ya ba da umarnin kafa kwamitin ba da agaji da tallafi da kuma kulawa ga wadanda lamarin ya shafa

Sabon Firaministan Gabon ya naɗa ministoci

Janar Nguema ya kuma sha alwashin sauya kundin tsarin mulkin ƙasar.

Putin da Xi Jinping sun ƙaurace wa taron G-20

Shugaba Xi da ya kaurace wa taron ya diga ayar tambaya kan muhimmancin kungiyar kasashen na G-20.

Girgizar Kasa: Mutanen da suka mutu a Morocco sun zarta 1,300

An ji karar girgizar kasar a Algeria da ke makwabtaka da Morocco.

An kama masu ‘yunkurin juyin mulki’ a Burkina Faso

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta sanar da kame wasu sojoji kan yunkurin kifar da gwamnatin kyaftin Ibrahim Traore.