Ba za mu taɓa daina ƙera makaman nukiliya ba — Kim Jong Un
An sake zaɓen Kim Jong Un a matsayin shugaban Hukumar Kula da Harkokin Ƙasa.
Kasashen Waje
An sake zaɓen Kim Jong Un a matsayin shugaban Hukumar Kula da Harkokin Ƙasa.
Wannan saƙo ga duniya domin nuna cewa Iran na da isassun makamai da za ta iya kare kanta ko mayar da martani cikin gaggawa.
Tehran ta ce iƙirarin wani yunƙuri ne na sauko da farashin makamashi a kasuwannin duniya.
WHO ta ce ƙananan yara 13 suna cikin mutum aƙalla 64 da aka kashe a hari ta sama da aka kai wani asibiti a Sudan.
A bisa al’ada, jagoran addini na ƙasar ne ke jagorantar sallar Idi, amma sabon jagoran Iran, Mojtaba Khamenei, bai halarci sallar ba.