Kasashen Waje

Kasashen Waje

Gabon: Sojoji sun ba Bongo damar fita waje neman magani

Sojoji da suka yi juyin mulki a Gabon, sun bai wa hambarerren shugaban kasar Ali Bongo da ke tsare damar  yin balaguro zuwa kasashen waje domin duba l

Ya harbi angon wadda ta ki auren sa ana tsaka da biki

Wani matashi ya je kutsa taron bikin budurwar da ta ki auren sa, ya harbi angonta a kan idon jama’a.

‘Yan ta’adda sun hallaka sojojin Burkina Faso 53

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta ce sojojinta 17 da wasu jami’an sa-kai 36 sun rasu a wata gagarumar arangama tsakaninsu da ‘yan ta’adda

Kungiyar Tsakiyar Afrika ta kori Gabon daga cikin mambobinta

Kungiyar Kasashen Tsakiyar Afrika ECCAS, ta dakatar Gabon daga cikin mambobinta, mako guda bayan juyin mulkin soji a kasar. 

Faransa ta fara tattaunawa da Nijar kan yuwuwar janye dakarunta daga kasar

Wani tsohon jakadan Faransa a Mali da Senegal ne ya tabbatar da hakan