Muna fatan kulla yarjejeniya da ECOWAS — Sojin Nijar
Ba za su amince da duk wani yunkuri na mayar da Bazoum kan mulki ba.
Kasashen Waje
Ba za su amince da duk wani yunkuri na mayar da Bazoum kan mulki ba.
Ba ma jin dadin halin da duniya ta fada saboda karancin abinci.
Ya kamata mu sauya dabarun mu wajen tunkarar matsalar tsaro a cewar Shugaba Zelensky.
Sojojin sun bude sararin samaniyar wata guda bayan karbe iko da kasar.
Makamin dai shi ne mafi hatsari a duniya