Brice Nguema: Wane ne sabon shugaban mulkin sojin Gabon?
Masu juyin mulkin Gabon sun bukaci kafofin yada labaran Faransa su dawo kasar bayan tsohuwar gwamnati ta kore su
Kasashen Waje
Masu juyin mulkin Gabon sun bukaci kafofin yada labaran Faransa su dawo kasar bayan tsohuwar gwamnati ta kore su
Sojojin sun tsare shugaban kasar tare da wasu hadimansa tun bayan da suka hambarar da gwamnatinsa.
A shekara guda an yi juyin mulki uku; mutum guda ya jagoranci biyu wata 9 a Mali; a Burkina Faso sojoji sun yi wa juna juyin mulki cikin a wata tara.
Kasar Algeria ta kaddamar da shirin sasanta rikicin siyasar Nijar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi, inda take bukatar samar da gwamnatin rikon
Ministar da aka kora ta tsere daga Libya bayan tattaunawarta da takwararta ta Isra’ila ya jawo bore a kasar.