Kasashen Waje

Kasashen Waje

Wata 1 da juyin mulki: Nijar ta kori jakadan Faransa

Gwamnatin sojin Nijar ta ba wa jakadan Faransa wa’adin awa 48 ya fice daga kasar

Ba don mu ba da wasu kasashen Afirka sun rushe — Faransa

Ba za a tabbatar da muhimmancin Faransa ba sai ta janye dakarunta a irin wannan kasashen.

Putin ya yi ta’aziyyar mutuwar Shugaban Wagner Yevgeny Prigozhin

Putin ya ce Prighozin dan kasuwa ne mai basira.

Mun kakkabo jirage marasa matuka 42 daga Ukraine —Rasha

Rasha ta yi ikirarin kakkabo jirage marasa matuka guda 42 da suka kai hari a yankin Crimea

Nijar ta ba sojojin Mali da Burkina Faso izinin kawo mata dauki

Mali da Burkina Faso sun yaba da damar da Janar Tchiani ya ba sojojinsu na kawo wa Nijar daukin gaggawa