Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iran ta kai hari sansanin sojin Amurka da Birtaniya a Tsibirin Chagos

Wall Street ta ce harin ya nuna Tehran na da makamai masu tafiyar dogon zango fiye da yadda ake zato a baya.

Delcy Rodríguez ta sauya manyan hafsoshin sojin Venezuela

Matakin na zuwa ne kwana guda bayan ta sallami ministan tsaron ƙasar, Janar Vladimir Padrino wanda ke da kusanci da Maduro.

Trump ya yi barazanar lalata cibiyar iskar gas ta Iran

Farashin ɗanyen mai ya yi tashin gwauron zabi da kashi biyar cikin 100 sakamakon fargabar yaƙin Gabas Ta Tsakiya da aka kwashe kusan makonni uku ana y

Rasha ta yi Allah-wadai da kashe babban jami’in tsaron Iran Larijani

Larijani ya taɓa ganawa da Shugaban Rasha Vladimir Putin a fadar Kremlin a watan Janairu, daidai lokacin da jiragen yaƙin ruwa na Amurka ke nufar Iran

Shugaban Hukumar Yaƙi da Ta’addanci na Amurka ya ajiye aiki saboda rashin goyon bayan yaƙin Iran

Iran ba ta barazana ga ƙasarmu, kuma a bayyane take cewa mu ne muka fara wannan yaƙi saboda matsin lamba daga Isra’ila.