Masu aikin shara sun ci Naira tiriliyan daya a caca
Sun ce rashin kuɗi ne ma ya sa sai da suka yi karo-karo kafin sayen tikitin shigarta
Kasashen Waje
Sun ce rashin kuɗi ne ma ya sa sai da suka yi karo-karo kafin sayen tikitin shigarta
Wata kungiyar kare hakkin dan Adam ta je kotu neman umarnin dakatar da shirin ECOWAS na yakar gwamnatin sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar
Iran ta rataye wasu mutane biyar da kotu ta samu da laifin aikata fyaɗe.
Sai dai gwamnatin ta ce ta rushe gidajen ne sakamakon ginin da aka yi a filayen jama’a.
Abu ne mai wahala a samu mafita. Sun yi tsayin-daka game da manufarsu.