Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ya yi garkuwa da matarsa tsawon shekara 12

’Yan sanda sun cafke wani magidanci kan zargin ya yi garkuwa da matarsa na tsawon shekaru 12 a cikin gidansu.

Sojojin Nijar sun nada sabon Fira Minista

Sabon Fira Ministan da sojojin suka nada shi ne Ali Mahaman Lamine Zeine, tsohon Ministan Kudi da Tattalin Arzikin kasar.

Wa’adin ECOWAS: Sojojin Nijar sun yi shirin ko-ta-kwana

Sojojin Nijar na fargabar kai musu hari daga dakarun ECOWAS.

Juyin Mulki: Mali da Burkina Faso sun tura sojoji Nijar

Sojojin Nijar sun yi kunnen uwar shegu da barazanar ECOWAS wadda wa’adinta ya cika

Amurka ta dakatar da bai wa Nijar tallafi

Za a ci gaba da taimakon agajin jin kai na ceton rai da abinci.