Kasashen Waje

Kasashen Waje

China ta hana yara amfani da intanet da daddare

Yan yaran ba za su yi amgani da wayar ba tsawon dare

An janye dokar hana fita a Nijar

Gwamnatin ta yanke hulda da Faransa, sannan ta toshe kafofin yada labaran Faransar na Rfi da France24 a kasar

Nijar ta yanke hulda da Najeriya

Gwamnatin sojin Nijar ta ki tattaunawa da wakilan da kungiyar ECOWAS ta tura domin sulhu

Nijar: Amurka da Birtaniya za su rufe ofisoshin jakadancinsu

Kasashen Turai na kwashe ‘yan kasarsu bayan an kai wa ofishin jakadancin Faransa hari a Nijar

An cafke malami kan cakuda mata da maza a sahun Sallah

Malamin da ya halasta wa mata yin huduba da limancin sallar Juma’a yana fuskantar zargin yada akidun da suka saba wa Musulunci