Kasashen Waje

Kasashen Waje

Fira Ministan Kanada ya saki matarsa bayan shekara 18 da aure

Fira Ministan da matarsa sun yanke hukuncin rabuwa bayan shekara 18 suna tare

Najeriya ta yanke wutar lantarkin da take ba wa Nijar

An koma ba da wuta a bisa tsarin karba-karba a manyan biranen Jamhuriyar Nijar

Faransa ta fara kwashe ’yan kasarta daga Nijar

Gwamnatin sojin Nijar ta bude iyakokinta kasar; Farasan da kwashen ‘yan kasarta

’Yan sanda sun kama mutumin da ake zargi da lalata yara 91

An tuhumi mutumin da lataya kananan yara 91 a cibiyoyin kula da yara a kasar.

Denmark za ta yi dokar haramta kona Al-Qur’ani

Kona Al-Qur’ani da aka rika yi a baya nan ya zubar mana da kima da lalata akalar diflomasiyya.