Dalilin da ƙasashen Turai suka yi wa Trump tawaye kan shiga yaƙin Iran
Shugaban Finland, Alexander Stubb, ya ce ya kamata Trump ya lalubo bakin zaren warware matsalar da ƙashin kansa.
Kasashen Waje
Shugaban Finland, Alexander Stubb, ya ce ya kamata Trump ya lalubo bakin zaren warware matsalar da ƙashin kansa.
Sojojin Isra’ila sun ce sun kashe Gholamreza Soleimani, wanda ke jagorantar rundunar sa-kai ta Basij ƙarƙashin rundunar IRGC.
Merz ya bayyana cewa yaƙin ba na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO ba ne.
“Muna aiwatar da wasu matakai da ba zan iya bayyana su a yanzu ba, amma muna kai wa Iran hari sosai, haka kuma Lebanon.”
Sai dai UAE ba ta bayyana takamaiman wuraren da Iran ta kai hare-haren ba, amma ta tabbatar da faruwar lamarin.