Sojojin Nijar sun fatattaki magoya bayan Bazoum daga kofar fadar Shugaban Kasa
Dakarun sojin kasar sun tsare shugaba Bazoum a fadar shugaban kasar
Kasashen Waje
Dakarun sojin kasar sun tsare shugaba Bazoum a fadar shugaban kasar
Ghana, ita ce kasa ta 29 a nahiyar Afrika da ta soke hukuncin kisa.
Har yanzu dai babu wata cikakkiyar sanarwa a kan batun
Tinubu ya gargadi duk wani shiri na kokarin yin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar.
Nijar mai makwabtaka da Najeriya, ta yi fama da juyin mulki har sau hudu, kamar takwarorinta na yankin Sahel.