Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan bindiga sun kashe mutum 10 a Kamaru

Maharan sun kuma jikkata wasu mutum 2 a harin

’Yan adawar Senegal sun tsayar da Sonko takarar shugaban kasa

Wakilai sun kada kuri’a a sassa 46 na kasar ta Senegal.

Duk abin da Ukraine ke ji da shi ta fuskar makamai ta tara ta samu — Rasha

Rasha tana da isassun tarin alburusai iri-iri.

Duniya na ci gaba da la’antar Isra’ila kan mamayar Falasdinawa a Jenin

Ahmed Gheit ya yi kira ga masoya zaman lafiya su sa baki a dakatar da wannan mugun zalunci.

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 50 a Pakistan

Mamakon ruwan sama ya shafe makwanni biyu yana sauka a wasu yankunan Pakistan.