Saudiyya ta fara koro alhazai marasa takardar shaidar aikin Hajji
An fara kame da cin tarar N3.9m ga marasa takardar shiadar aikin Hajji a birnin Makkah, Mina, Arafa, Muzdalifa, cibiyoyin tantance alhazai
Kasashen Waje
An fara kame da cin tarar N3.9m ga marasa takardar shiadar aikin Hajji a birnin Makkah, Mina, Arafa, Muzdalifa, cibiyoyin tantance alhazai
Yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ya shiga rana ta 239, wadda ya kashe aƙalla Falasɗinawa dubu 36,284.
Najeriya ta buƙaci a gaggauta komawa tsarin kiyaye ’yancin ɗan Adam.
Daya daga cikin mahajjatan Jihar Legas, Alhaji Oloshogbo Isiaka Idris, ya rasu bayan ya dawo daga dawafi a Makkah. Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai
Wani jami’in kiwon lafiya na Falasdin ya ce an rufe asibitin Kuwaiti da ke birnin Rafah a Gaza.