Zan karfafa dangantakar diflomasiyya da sauran kasashen duniya —Erdogan
Shugabannin kasashen duniya akalla 21, da firaminista 13 ne suka halarci rantsar da Erdogan a birnin Ankara.
Kasashen Waje
Shugabannin kasashen duniya akalla 21, da firaminista 13 ne suka halarci rantsar da Erdogan a birnin Ankara.
An yi ammana hadarin shi ne mafi muni tun daga shekarun 1990.
An same Sanko da laifin nuna rashin da’a, amma an wanke shi daga zargin aikata fyade.
Kasar ta yi kaurin suna wajen safarar miyagun kwayoyi da kuma aikata manyan laifuka.
Kotun Daukaka Kara a kasar Libiya ta yanke hukuncin kisa a kan wasu ’yan kungiyar IS mutum 23 bisa kama su da laifi kaddamar da wasu munanan hare-hare