Kasashen Waje

Kasashen Waje

Zan yi aiki tare da kai, Biden ya bai wa Tinubu tabbaci

Shugaban na Amurka ya ce za su aiki tare da sabon angon Najeriya.

Guguwa ta hallaka mutum 11 a Pakistan

Jami’an aikin ceto sun fuskanci kalubale saboda nisa da kuma wahalar zuwa yankin.

Shugaba Erdogan ya ayyana sake lashe zaben Turkiyya

’Yan adawa sun so kawo karshen mulkin Erdogan na tsawon shekaru 20.

Abin da ya sa na bude kofar jirgi yana da tsaka da gudu a sama – Fasinja

Fasinjan zai iya fuskantar daurin shekara 10

Tattalin arzikin Jamus ya shiga mawuyacin hali

Kayayyakin masarufi sun tashin gwauron zabi a kasar.