Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta za ta fara aiki a Sudan —MDD

Kazamin fada ya barke a babban birnin Sudan, Khartoum, a ranar 15 ga watan Afrilu.

An samu kamfanin Facebook da laifin sayar wa Amurka bayanan jama’a

An bukaci Facebook ya biya Euro biliyan 1 da miliyan 200 a matsayin tara.

Kwalara ta kashe mutum 10 a Afrika Ta Kudu

Hukumomin kiwon lafiya a kasar sun gargadi mutane da cin gurbataccen abinci da ruwa.

Mutum 12 sun mutu, 500 sun jikkata a turmutsutsin kallon kwallo a El Salvador

Akalla mutane 12 ne suka mutu, wasu akalla 500 suka jikkata a ranar Asabar a wani turmutsitsi a filin wasan kwallon kafa a kasar El Salvador.

An kashe mutum 11 a sabon rikici a Kudancin Chadi

Manoman na zargin makiyaya da barin dabbobinsu da yi musu barna da gangan.