Kotu ta bayar da belin da tsohon Firaministan Pakistan Imran Khan
Magoya bayan nasa da dama na kallo kamen a matsayin cinne na siyasa.
Kasashen Waje
Magoya bayan nasa da dama na kallo kamen a matsayin cinne na siyasa.
Za su koma tattaunawar ne bayan barkewar yaki tsakaninsu duk da yarjejeniyar da suka sanya hannu na kare fararen hula da ayyukan jin kai
Sai dai ba cimma matsaya ta karshe ba kan rikicin ba a tattauanwar da kasashen Saudiyya da Amurka suka shiga tsakani ba
Gwamnati ta tura sojoji don murkushe tarzomar da ta barke sakamakon kama Khan kwanaki uku da suka gabata
Hukumomin Saudiyya sun kama miyagun kwayayoyi sama da miliyan takwas da aka yi fasa-kwaurinsu zuwa kasar a lokaci guda.