Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kotu ta samu Donald Trump da laifin cin zarafin mace

Trump dai ya ce shari’ar bita da kullin siyasa ce, yana mai cewa sam bai san matar ba.

An gurfanar da tsohon fira ministan Pakistan kan zargin rashawa

Gwamnatin kasar Pakistan ta gurfanar da tsohon Fira Minista Imran Khan bisa zargin sayar da kyaututtukan gwamnati ba bisa ka’ida ba

Saudiyya ta zartar wa wanda ya kai wa ’yan sanda hari hukuncin kisa

An zartar wa wani mutum hukuncin kisa a kasar Saudiyya ranar Talata saboda kai wa wani dan sanda hari tare da ba da mafaka ga wanda ake nema

Fada ya barke tsakanin Hausawa da Nuba a Kudancin Sudan

Sudan dai ta fada cikin rudani tun bayan da rikicin mulki ya barke tsakanin janar-janar din soji.

An kama tsohon Firaministan Pakistan Imran Khan

A watan Afrilun bara aka hambarar da Imran Khan daga mulki.