Kasashen Waje

Kasashen Waje

Pakistan ta yi wa sabon jagoran Iran ta’aziyyar mahaifinsa

Rasuwar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei ta yi matuƙar ba al’ummar Pakistan baƙin ciki.

Masu tunanin rusa Iran ba su da masaniya a kan tarihi  — Pezeshkian

Duk wanda ke tunanin zai iya rusa Iran bai san tarihi ba. Maƙiya na gaske sun zo sun tafi, amma Iran ta ci gaba da wanzuwa.

Iran ta kama wani mutum kan zargin yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri

Iran ta ce ana zargin mutumin da yin leƙen asiri ne a madadin wasu ƙasashe biyu na yankin Tekun Fasha.

Iran ta yi babban kuskure da ta zaɓi Mojtaba Khamenei sabon jagoran ƙasar — Trump

Trump ya ce “yanzu ya yi wuri a soma tattauna batu” kan yiwuwar ƙwace arzikin man fetur na Iran.

Hotunan ɓarnar da harin Isra’ila ya yi a Lebanon

An yi arangama tsakanin dakarun Isra’ila da mayaƙan Hezbollah a iyakar gabashin Lebanon.